Naum 1

HAUSA

1 Jawabi game da Ninebe a littafin wahayin Nahum, mutumin Elkosh.

2 Ubangiji Allah mai kishi ne, mai sakayya kuma.

3 Ubangiji mai jinkirin fushi ne, mai iko duka kuma.

4 Yakan tsawata wa teku yă kuma busar da shi;

5 Duwatsu suna rawan jiki a gabansa

6 Wa zai iya tsaya wa fushinsa?

7 Ubangiji nagari ne,

8 amma da ambaliyar ruwa

9 Dukan abin da suke ƙullawa game da Ubangiji zai kawo ga ƙarshe;

10 Za su sarƙafe a ƙaya,

11 Daga cikinki, ya Ninebe wani ya fito

12 Ga abin da Ubangiji ya ce,

13 Yanzu zan karya karkiyarsu daga wuyanki

14 Ubangiji ya ba da umarni game da ke Ninebe,

15 Duba, can a bisa duwatsu,

Ler em outra tradução

Comparar lado a lado