Miquéias 7

HAUSA

1 Tawa ta ƙare!

2 An kawar da masu tsoron Allah daga ƙasar;

3 Dukan hannuwansu sun gwaninta wajen yin mugunta;

4 Mafi kyau a cikinsu yana kama da ƙaya,

5 Kada ka yarda da maƙwabci;

6 Gama ɗa yakan ce wannan ba mahaifinsa ba ne,

7 Amma game da ni, zan sa bege ga Ubangiji,

8 Kada ku yi farin ciki, ku maƙiyana!

9 Domin na yi masa zunubi,

10 Sa’an nan maƙiyina zai gani

11 Ranar gina katangarka tana zuwa,

12 A wannan rana mutane za su zo gare ka

13 Duniya za tă zama kufai saboda mazaunanta,

14 Ka yi kiwon mutanenka da sandarka,

15 “Kamar a kwanakin da kuka fito daga Masar,

16 Al’ummai za su gani su kuma ji kunya,

17 Za su lashi ƙura kamar maciji,

18 Wane ne Allah kamar ka,

19 Za ka sāke jin tausayinmu;

20 Za ka yi wa Yaƙub aminci,

Ler em outra tradução

Comparar lado a lado