Miquéias 2

HAUSA

1 Taku ta ƙare, ku da kuke shirya makirci,

2 Kukan yi ƙyashin gonaki ku kuma ƙwace su,

3 Saboda haka, Ubangiji ya ce,

4 A wannan rana mutane za su yi muku ba’a

5 Saboda haka ba za ku kasance da wani a taron jama’ar Ubangiji

6 “Kada ku yi annabci” in ji annabawansu.

7 Daidai ne a ce, ya gidan Yaƙub,

8 Ba da daɗewa ba mutanena sun tashi

9 Kun kori matan mutanena

10 Ku tafi, ku ba ni wuri!

11 In maƙaryaci da mazambaci ya zo ya ce,

12 “Tabbatacce zan tattara ku duka, ya gidan Yaƙub;

13 Wanda ya fasa ƙofa ya buɗe, shi zai haura yă yi musu jagora,

Ler em outra tradução

Comparar lado a lado