1 Zinariya ta rasa kyanta,
2 Dubi samarin Sihiyona masu daraja,
3 Ko diloli suna ba ’ya’yansu nono su sha,
4 Domin ƙishirwa
5 Waɗanda a dā sukan ci abinci mai daɗi
6 Horon mutanena
7 ’Ya’yan sarakunansu sun fi ƙanƙara haske
8 Amma yanzu sun fi dare duhu;
9 Gara waɗanda aka kashe su da takobi
10 Da hannuwansu mata masu tausayi
11 Ubangiji ya saki fushinsa;
12 Sarakunan duniya ba su gaskata ba,
13 Amma ya faru domin zunuban annabawanta
14 Yanzu suna yawo barkatai a tituna
15 “Ku tafi! Ba ku da tsabta!” Haka mutane suke ihu suke ce musu.
16 Ubangiji kansa ya warwatsa su;
17 Idanunmu sun gaji,
18 Ana bin sawunmu,
19 Masu fafarar mu sun fi gaggafa
20 Shafaffe na Ubangiji, numfashin ranmu,
21 Ku yi murna da farin ciki, ya Diyar Edom,
22 Ya Diyar Sihiyona, hukuncinki zai ƙare;