Lamentações 5

HAUSA

1 Ka tuna, ya Ubangiji, abin da ya faru da mu;

2 An ba wa baƙi gādonmu,

3 Mun zama marayu marasa ubanni,

4 Dole mu sayi ruwan da muke sha;

5 Masu fafararmu sun kusa kama mu;

6 Mun miƙa kanmu ga Masar da Assuriya

7 Kakanninmu sun yi zunubi

8 Bayi suna mulki a kanmu,

9 Muna samun burodi a bakin rayukanmu

10 Fatar jikinmu ta yi zafi kamar murhu,

11 An yi wa mata fyaɗe a cikin Sihiyona,

12 An rataye ’ya’yan sarakuna da hannuwansu;

13 Samari suna faman yin niƙa;

14 Dattawan sun bar ƙofar birnin,

15 Farin ciki ya rabu da zuciyarmu;

16 Rawani ya fāɗi daga kanmu.

17 Domin wannan zuciyarmu ta yi sanyi;

18 gama Tudun Sihiyona ya zama kufai,

19 Ya Ubangiji, kai ne mai iko har abada;

20 Don mene ne kake mantawa da mu koyaushe?

21 Ka sāke jawo mu gare ka, ya Ubangiji, don mu komo;

22 sai dai in ka ƙi mu gaba ɗaya

Ler em outra tradução

Comparar lado a lado