1 Da ma kaina maɓulɓulan ruwa ne
2 Da ma a hamada
3 “Sun tanƙwasa harshensu
4 “Ka yi hankali da abokanka;
5 Aboki kan ruɗi aboki,
6 Kai kana zama a tsakiyar ruɗu;
7 Saboda haka ga abin da Ubangiji Maɗaukaki yana cewa,
8 Harshensu kibiya ce mai dafi;
9 Bai kamata in hukunta su saboda wannan ba?”
10 Zan yi kuka in yi kururuwa saboda duwatsu
11 “Zan mai da Urushalima tsibin kufai,
12 Wane mutum ne yana da isashiyar hikimar fahimtar wannan? Wa Ubangiji ya umarta da zai iya yin bayani? Me ya sa aka lalace ƙasar ta zama kufai kamar hamada da ba wanda zai iya ratsa ta?
13 Ubangiji ya ce, “Domin sun bar dokata, wadda na sa a gabansu; ba su yi biyayya da ni ko su bi dokata ba.
14 A maimako, sun bi taurin zuciyarsu; suka bi Ba’al, yadda kakanninsu suka koya musu.”
15 Saboda haka, ga abin da Ubangiji Maɗaukaki, Allah na Isra’ila yana cewa, “Ga shi zan sa wannan mutane su ci abinci mai ɗaci su kuma sha ruwan dafi.
16 Zan watsar da su a cikin al’ummai da su da kakanninsu ba su sani ba, zan kuma fafare su da takobi sai na hallaka su.”
17 Ga abin da Ubangiji Maɗaukaki yana cewa,
18 Bari su zo da sauri
19 An ji karar kuka daga Sihiyona cewa,
20 Yanzu, ya mata, ku ji maganar Ubangiji;
21 Mutuwa ta haura ta tagoginmu
22 Ka ce, “Ga abin da Ubangiji ya furta,
23 Ga abin da Ubangiji yana cewa,
24 amma bari shi wanda yake taƙama ya yi taƙama da wannan,
25 “Kwanaki suna zuwa,” in ji Ubangiji, “sa’ad da zan hukunta dukan waɗanda aka yi musu kaciya kawai a jiki,
26 Masar, Yahuda, Edom, Ammon, Mowab da dukan waɗanda suke zaune a hamada a wurare masu nisa. Gama dukan waɗannan al’ummai marasa kaciya ne, har dukan gidan Isra’ila ma marasa kaciya ne a zuciya.”