Jeremias 8

HAUSA

1 “ ‘A wancan lokaci, in ji Ubangiji, za a fitar da ƙasusuwan sarakuna da na shugabannin Yahuda, ƙasusuwan firistoci da na annabawa, da kuma ƙasusuwan mutanen Urushalima daga kaburbura.

2 Za a shimfiɗa su a rana da wata da kuma dukan taurarin sammai, waɗanda suka ƙaunata suka kuma bauta wa, waɗanda suka bi suka nemi shawarar suka kuma yi wa sujada. Ba za a tattara su ko a binne su ba, amma za su zama kamar juji a jibge a ƙasa.

3 Duk inda na kore su zuwa, dukan waɗanda suka ragu na wannan muguwar al’umma za su gwammaci mutuwa da rai, in ji Ubangiji Maɗaukaki.’

4 “Fada musu cewa, ‘Ga abin da Ubangiji yana cewa,

5 To, me ya sa waɗannan mutane suka kauce?

6 Na saurara sosai,

7 Ko shamuwa ta sararin sama ma

8 “ ‘Yaya za ku ce, “Muna da hikima,

9 Za a kunyatar da masu hikima;

10 Saboda haka zan ba da matansu ga waɗansu

11 Sukan ɗaura mikin mutanena

12 Sukan ji kunyar halin banƙyamarsu kuwa?

13 “ ‘Zan ƙwace girbinsu,

14 Me ya sa muke zama a nan?

15 Mun sa zuciya ga salama

16 Daga Dan ana jin

17 “Duba, zan aika macizai masu dafi a cikinku,

18 Ya mai ta’aziyyata a cikin baƙin ciki,

19 Ka saurari kukan mutanena

20 “Girbi ya wuce,

21 Da yake an ragargazar da mutanena, an ragargaza ni ke nan;

22 Ba magani ne a Gileyad?

Ler em outra tradução

Comparar lado a lado