1 Ku ji abin da Ubangiji yana ce muku, ya gidan Isra’ila.
2 Ga abin da Ubangiji yana cewa,
3 Gama al’adun mutane banza ne;
4 Sukan yi masa ado da azurfa da kuma zinariya;
5 Kamar dodon gona cikin gonar kabewa,
6 Babu wani kamar ka, ya Ubangiji;
7 Wane ne ba zai girmama ka ba,
8 Dukansu marasa azanci ne wawaye;
9 An kawo ƙeraren azurfa daga Tarshish
10 Amma Ubangiji shi ne Allah na gaskiya;
11 “Ka faɗa musu wannan, ‘Waɗannan alloli, waɗanda ba su yi sammai da ƙasa ba, za su hallaka daga duniya da kuma daga ƙarƙashin sammai.’ ”
12 Amma Allah ya yi duniya ta wurin ikonsa;
13 Sa’ad da ya yi tsawa, ruwaye a cikin sammai sukan yi ƙugi;
14 Kowa marar azanci ne, marar ilimi;
15 Su ba kome ba ne, aikin ruɗami ne;
16 Shi da yake Rabon Yaƙub ba kamar waɗannan yake ba,
17 Ku tattara kayayyakinku don ku bar ƙasar,
18 Gama haka Ubangiji ya faɗa,
19 Tawa ta ƙare, saboda raunin da aka yi mini!
20 An lalatar da tentina;
21 Makiyaya marasa azanci ne
22 Ku saurara! Rahoto yana zuwa
23 Na sani, ya Ubangiji, cewa ran mutum ba nasa ba ne;
24 Ka yi mini gyara, Ubangiji, amma fa da adalci kaɗai
25 Ka zuba hasalarka a kan al’umman