Joel 3

HAUSA

1 “A waɗancan kwanaki da kuma a wancan lokaci,

2 zan tattara dukan al’ummai

3 Sun jefa ƙuri’a a kan mutanena

4 “Yanzu mene ne damuwarku da ni, ya Taya da Sidon da kuma dukan mazaunan yankunan Filistiya? Kuna ƙoƙari ku sāka mini don abin da na yi ne? In kuna sāka mini ne, to, da gaggawa zan mayar muku da sakayya a kanku.

5 Gama kun kwashe azurfata da zinariyata kun kuma washe dukiyata mafi kyau kun kai cikin haikalinku.

6 Kun sayar da mutanen Yahuda da na Urushalima ga mutanen Hellenawa, don ku aika da su nesa da ƙasarsu.

7 “Duba, zan dawo da su daga wuraren da kuka sayar da su, in kuma yi muku abin da kuka yi musu.

8 Zan sayar da ’ya’yanku maza da mata ga mutanen Yahuda, su kuma za su sayar da su ga mutanen Sabenawa, al’umma da take nesa da ku.” Ubangiji ya faɗa.

9 Ku yi shelar wannan ga al’ummai.

10 Ku bubbuge garemaninku su zama takuba

11 Ku gaggauta, dukanku al’ummai daga kowane ɓangare,

12 “Bari a tā da dukan al’ummai;

13 Ku fito da lauje,

14 Dubun dubbai

15 Za a duhunta rana da wata,

16 Ubangiji zai yi ruri daga Sihiyona

17 “Sa’an nan za ku san cewa ni, Ubangiji Allahnku,

18 “A wannan rana duwatsu za su ɗiga da sabon ruwan inabi,

19 Amma Masar za tă zama kango,

20 Za a zauna a Yahuda har abada

21 Alhakin jininsu, wanda ban gafarta ba,

Ler em outra tradução

Comparar lado a lado