1 Saboda Sihiyona ba zan yi shiru ba,
2 Al’ummai za su ga adalcinki,
3 Za ki zama rawanin daraja a hannun Ubangiji,
4 Ba za a ƙara ce da ke Yasasshiya ba,
5 Kamar yadda saurayi kan auri yarinya,
6 Na sa matsara a kan katangarki, ya Urushalima;
7 kuma kada ku ba shi hutu sai ya kafa Urushalima
8 Ubangiji ya rantse da hannunsa na dama
9 amma waɗanda suka girbe shi za su ci shi
10 Ku wuce, ku wuce ƙofofi!
11 Ubangiji ya yi shela
12 Za a ce da shi Tsattsarkar Mutane,