Isaías 61

HAUSA

1 Ruhun Ubangiji Mai Iko Duka yana a kaina,

2 don in yi shelar shekarar tagomashin Ubangiji

3 in tanada wa waɗanda suke baƙin ciki a Sihiyona,

4 Za su sāke gina kufai na dā

5 Baƙi za su yi kiwon garkunanki;

6 Za a kuma kira ku firistocin Ubangiji,

7 A maimakon kunyarsu

8 “Gama ni, Ubangiji, ina ƙaunar adalci;

9 Za a san da zuriyarsu a cikin al’ummai

10 Ina jin daɗi ƙwarai a cikin Ubangiji;

11 Gama kamar yadda ƙasa takan sa tsire-tsire su tohu

Ler em outra tradução

Comparar lado a lado