1 “Ki tashi, ki haskaka, gama haskenki ya zo,
2 Duba, duhu ya rufe duniya
3 Al’ummai za su zo wurin haskenki,
4 “Ki ɗaga idanunki ki duba kewaye da ke.
5 Sa’an nan za ki duba ki kuma haskaka
6 Manyan ayarin raƙuma za su cika ƙasar,
7 Dukan garkunan Kedar za su taru a wurinki
8 “Su wane ne waɗannan da suke firiya kamar gizagizai,
9 Babu shakka tsibirai suna dogara gare ni;
10 “Baƙi za su sāke gina katangarki,
11 Ƙofofinki kullum za su kasance a buɗe,
12 Gama al’umma ko masarautar da ba tă bauta miki ba, za tă hallaka;
13 “Darajar Lebanon za tă zo wurinki,
14 ’Ya’ya maza masu zaluntarku za su zo suna rusunawa a gabanki;
15 “Ko da yake an yashe ki aka kuma ƙi ki,
16 Za ki sha madarar al’ummai
17 A maimakon tagulla zan kawo zinariya,
18 Ba za a ƙara jin hayaniyar tashin hankali a ƙasarki ba,
19 Rana ba za tă ƙara zama haskenki a yini ba,
20 Ranarki ba za tă ƙara fāɗuwa ba
21 Sa’an nan dukan mutanenki za su zama masu adalci
22 Mafi ƙanƙanta a cikinki za tă zama dubu,