1 Wa ya gaskata saƙonmu
2 Ya yi girma kamar dashe marar ƙarfi,
3 Mutane suka rena shi suka ƙi shi,
4 Tabbatacce ya ɗauki cututtukanmu
5 Amma aka yi masa rauni saboda laifofinmu,
6 Dukanmu, muna kama da tumakin da suka ɓata,
7 Aka wulaƙanta shi aka kuma yi masa azaba,
8 Da wulaƙanci da kuma hukunci aka ɗauke shi aka tafi.
9 Aka yi jana’izarsa tare da mugaye,
10 Duk da haka nufin Ubangiji ne a ƙuje shi yă kuma sa yă sha wahala,
11 Bayan wahalar ransa,
12 Saboda haka zan ba shi rabo tare da manya,