Isaías 54

HAUSA

1 “Ki rera, ya ke bakararriya,

2 “Ki fadada wurin tentinki,

3 Gama za ki fadada zuwa dama da hagu;

4 “Kada ki ji tsoro; ba za ki sha kunya ba.

5 Gama Mahaliccinki shi ne mijinki,

6 Ubangiji zai kira

7 “Gama a ɗan ƙanƙanen lokaci na rabu da ke,

8 Cikin fushi mai zafi

9 “A gare ni wannan ya yi kamar kwanakin Nuhu,

10 Ko da duwatsu za su girgiza

11 “Ya ke birni mai shan azaba, wadda hadari ya bulale ki ba a kuma ta’azantar da ke ba,

12 Zan gina hasumiyarki da jan yakutu,

13 Ubangiji zai koya wa dukan ’ya’yanki maza,

14 Da adalci za a kafa ke.

15 In wani ya far miki, ba daga wurina ba ne;

16 “Duba, ni ne wanda na halicci maƙeri

17 ba makamin da aka ƙera don yă cuce ki da zai yi nasara,

Ler em outra tradução

Comparar lado a lado