Isaías 51

HAUSA

1 “Ku kasa kunne gare ni, ku da kuna neman adalci

2 dubi Ibrahim, mahaifinku,

3 Tabbatacce Ubangiji zai ta’azantar da Sihiyona

4 “Ku kasa kunne gare ni, mutanena;

5 Adalcina na zuwa da sauri,

6 Ku daga idanunku zuwa sammai

7 “Ku ji ni, ku da kuka san abin da yake daidai,

8 Gama asu za su cinye su kamar riga;

9 Ka tashi, ka tashi! Ka yafa wa kanka ƙarfi,

10 Ba kai ba ne ka busar da teku,

11 Waɗanda Ubangiji ya fansar za su dawo.

12 “Ni kaɗai ne na ta’azantar da ku.

13 har da kuka manta da Ubangiji Mahaliccinku,

14 Ba da daɗewa za a ’yantar da ’yan kurkuku;

15 Gama ni ne Ubangiji Allahnku,

16 Na sa maganata a bakinka

17 Ki farka, ki farka!

18 Cikin dukan ’ya’yan da ta haifa;

19 Waɗannan masifu riɓi biyu sun auko miki,

20 ’Ya’yanki sun sume;

21 Saboda haka ki ji wannan, ke mai wahala,

22 Ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka yana cewa,

23 Zan sa shi a hannuwan masu gwada miki azaba,

Ler em outra tradução

Comparar lado a lado