Isaías 45

HAUSA

1 “Ga abin da Ubangiji ya faɗa wa shafaffensa,

2 Zan sha gabanka

3 Zan ba ka dukiyar duhu,

4 Saboda sunan Yaƙub bawana,

5 Ni ne Ubangiji, kuma babu wani;

6 saboda daga fitowar rana

7 Ni ne na siffanta haske na kuma halicci duhu,

8 “Ku sammai, ku sauko da adalci kamar ruwan sama;

9 “Kaitonka mai gardama da Wanda ya yi ka,

10 Kaiton wanda yake cewa mahaifinsa,

11 “Ga abin da Ubangiji yana cewa,

12 Ai, ni ne wanda ya yi duniya

13 Zan tā da Sairus cikin adalcina.

14 Ga abin da Ubangiji yana cewa,

15 Tabbatacce kai ne Allah wanda ya ɓoye kanka,

16 Dukan masu yin gumaka za su sha kunya;

17 Amma Ubangiji zai ceci Isra’ila

18 Gama ga abin da Ubangiji yana cewa,

19 Ban yi magana asirce ba,

20 “Ku tattaru ku zo;

21 Furta abin da zai kasance, ku gabatar da shi,

22 “Ku juyo gare ni ku sami ceto,

23 Da kaina na rantse,

24 Za su yi zance game da ni su ce, ‘A cikin Ubangiji kaɗai

25 Amma a cikin Ubangiji dukan zuriyar Isra’ila

Ler em outra tradução

Comparar lado a lado