Isaías 34

HAUSA

1 Ku zo kusa, ku al’ummai, ku kuwa saurara

2 Ubangiji yana fushi da dukan al’ummai;

3 Za a jefar da waɗanda aka kashe

4 Za a tumɓuke dukan taurarin sammai

5 Takobina ya sha zararsa a cikin sammai;

6 Takobin Ubangiji ya jiƙu da jini,

7 Babban bijimin jeji zai fāɗi tare da su,

8 Gama Ubangiji yana da ranar ɗaukar fansa,

9 Za a mai da rafuffukan Edom rami,

10 Ba za a kashe ta ba dare da rana;

11 Mujiyar hamada da mujiya mai kuka za su mallake ta;

12 Sarakunanta ba za su kasance da wani abin da ake kira masarauta ba,

13 Ƙayayuwa za su mamaye fadodinta

14 Halittun hamada za su sadu da kuraye,

15 Mujiya za tă yi sheƙa a can ta zuba ƙwai;

16 Duba a cikin littafin Ubangiji ka kuma karanta.

17 Ya ba su rabonsu;

Ler em outra tradução

Comparar lado a lado