Isaías 35

HAUSA

1 Hamada da ƙeƙasasshiyar ƙasa za su yi murna;

2 zai buɗu ya hudo;

3 Ku ƙarfafa hannuwa marasa ƙarfi,

4 ku faɗa wa waɗanda suka karai a zukata,

5 Sa’an nan idanun makafi za su buɗe

6 Sa’an nan guragu za su yi tsalle kamar barewa,

7 Yashi mai ƙuna zai zama tafki,

8 Kuma babbar hanya za tă kasance a can;

9 Zaki ba zai kasance a can ba,

10 kuma fansassu na Ubangiji za su komo.

Ler em outra tradução

Comparar lado a lado