1 Kaitonka, ya kai mai hallakarwa,
2 Ya Ubangiji, ka yi mana jinƙai;
3 Da tsawar muryarka, mutane za su gudu;
4 Ganimarku, ya al’ummai ƙanana fāri sun girbe;
5 Ubangiji da girma yake, gama yana zaune a bisa;
6 Zai zama tabbataccen harsashi na koyaushe,
7 Duba, jarumawansu suna kuka da ƙarfi a tituna;
8 An gudu an bar manyan hanyoyi,
9 Ƙasa tana kuka an kuma gudu an bar ta,
10 “Yanzu zan tashi,” in ji Ubangiji.
11 Kun yi cikin yayi,
12 Za a ƙone mutane kamar da ƙuna farar ƙasa;
13 Ku da kuke da nesa, ku ji abin da na yi;
14 Masu zunubi a Sihiyona sun firgita;
15 Shi da yake tafiya cikin adalci
16 shi ne mutumin da zai zauna a bisa,
17 Idanunku za su ga sarki a cikin kyansa
18 Cikin tunaninku za ku yi tunani firgitar da ta faru tun dā kuna cewa,
19 Ba za ku ƙara ganin waɗannan mutane masu girman kai kuma ba,
20 Ku duba Sihiyona, birnin shagulgulanmu;
21 A can Ubangiji zai zama Mai Iko Duka namu.
22 Gama Ubangiji ne alƙalinmu,
23 Maɗaurinku sun kunce
24 Ba wani mazauna a Sihiyona da zai ce, “Ina ciwo”;