Isaías 28

HAUSA

1 Kaito ga wannan rawani, girman kai na mashayan Efraim,

2 Duba, Ubangiji yana da wanda yake da iko da kuma ƙarfi.

3 Za a tattaka wannan rawani,

4 Wannan fure mai yanƙwanewa, darajarar kyansa,

5 A wannan rana Ubangiji Maɗaukaki

6 Zai zama ruhun adalci

7 Da waɗannan kuma masu tangaɗi saboda sun sha ruwan inabi

8 Duk amai ya rufe teburori

9 “Wane ne yake so ya koyar?

10 Gama haka yake.

11 To da kyau, da leɓunan baƙi da ku harsunan da ba sani ba

12 waɗanda zai ce,

13 Saboda haka fa, maganar Ubangiji gare su za tă zama,

14 Saboda haka ku saurari maganar Ubangiji, ku masu ba’a

15 Kuna fariya cewa, “Mun yi alkawari da mutuwa,

16 Saboda haka ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka ya ce,

17 Zan mai da gaskiya igiyar gwaji

18 Za a soke alkawarinku da mutuwa;

19 A duk sa’ad da ya zo;

20 wanda ya yi ƙoƙari yă kwanta a gajeren gado,

21 Ubangiji zai tashi kamar yadda ya yi a Dutsen Feratsim,

22 Yanzu ku daina ba’arku,

23 Ku saurara ku kuma ji muryata;

24 Sa’ad da manomi ya yi noma don shuki, yakan ci gaba da noma ne?

25 Sa’ad da ya shirya wuri da kyau,

26 Allahnsa ya umarce shi

27 Ba a bugan kanumfari da ƙaton sanda

28 Dole a niƙa hatsi don a yi burodi;

29 Dukan wannan hikimar takan zo daga Ubangiji Maɗaukaki ne,

Ler em outra tradução

Comparar lado a lado