Isaías 26

HAUSA

1 A wannan rana za a rera wannan waƙa a ƙasar Yahuda.

2 A buɗe ƙofofi

3 Za ka kiyaye shi da cikakken salama

4 Ku dogara ga Ubangiji,

5 Yakan ƙasƙantar da waɗanda suke zama a bisa

6 Ƙafafu sukan tattake ta,

7 Hanyar masu adalci sumul take;

8 I, Ubangiji, cikin tafiya a hanyar dokokinka,

9 Raina yana marmarinka da dare;

10 Ko da yake akan nuna wa mugaye alheri,

11 Ya Ubangiji an ɗaga hannunka sama,

12 Ubangiji ka kafa salama dominmu;

13 Ya Ubangiji, Allahnmu, waɗansu iyayengiji ban da kai sun yi mulki a kanmu,

14 Yanzu duk sun mutu, ba za su ƙara rayuwa ba;

15 Ka fadada al’umma, ya Ubangiji;

16 Ubangiji, sun zo gare ka a cikin damuwarsu;

17 Kamar mace mai ciki da take gab da haihuwa

18 Muna da ciki, mun yi ta murɗewa saboda zafi,

19 Amma matattunka za su rayu;

20 Ku tafi, mutanena, ku shiga ɗakunanku

21 Duba, Ubangiji yana fitowa daga mazauninsa

Ler em outra tradução

Comparar lado a lado