Isaías 24

HAUSA

1 Duba, Ubangiji zai wofinta duniya

2 zai zama abu ɗaya

3 Za a wofinta duniya ƙaƙaf

4 Duniya ta bushe ta kuma yanƙwane,

5 Duniya ta ƙazantu ta wurin mutanenta

6 Saboda haka la’ana za tă auko wa duniya;

7 Sabon ruwan inabi ya bushe kuringar inabi kuma sun yanƙwane;

8 Kaɗe-kaɗen garayu sun yi shiru,

9 Babu sauran shan ruwan inabi suna rera waƙa;

10 Birnin da aka birkice ta zama kango;

11 A tituna suna kukan neman ruwan inabi;

12 An bar birnin kango,

13 Haka zai zama a duniya

14 Sun daga muryoyinsu, sun yi sowa ta farin ciki;

15 Saboda haka a gabas sun ɗaukaka Ubangiji,

16 Daga iyakokin duniya mun ji waƙoƙi,

17 Razana da rami da tarko suna jiranku,

18 Duk wanda ya yi ƙoƙarin tserewa daga ƙarar razana

19 An tsage duniya,

20 Duniya tana tangaɗi kamar mashayi,

21 A wannan rana Ubangiji zai hukunta

22 Za a tattara su tare

23 Sa’an nan wata zai ruɗe, rana ta ji kunya;

Ler em outra tradução

Comparar lado a lado