Isaías 17

HAUSA

1 Abin da Allah ya faɗa game da Damaskus.

2 Za a watse a bar biranen Arower

3 Birni mai katanga za tă ɓace daga Efraim,

4 “A wannan rana ɗaukakar Yaƙub za tă ƙare;

5 Zai zama kamar sa’ad da mai girbi ya tara hatsin da yake tsaye

6 Duk da haka waɗansu kala za su ragu,

7 A wannan rana mutane za su nemi Mahaliccinsu

8 Ba za su dubi bagade ba,

9 A wannan rana biranensu masu ƙarfi, waɗanda suka bari saboda Isra’ilawa, za su zama kamar wuraren da aka ƙyale suka zama kufai a jeji. Za su kuma zama kango.

10 Kun manta da Allah Mai Cetonku;

11 ko da yake a ranar kun shuka su, kuka sa su yi girma,

12 Kash, ga hayaniyar al’ummai masu yawa

13 Ko da yake mutane suna ruri kamar sukuwar raƙuman ruwa,

14 Da yamma, sai razana ba tsammani!

Ler em outra tradução

Comparar lado a lado