1 Kaiton ƙasar da ake jin ƙarar fikafikai
2 wadda ta aiko da jakadu ta teku
3 Ku dukan mutanen duniya,
4 Ga abin da Ubangiji ya faɗa mini,
5 Gama kafin girbi, sa’ad da furanni suka karkaɗe
6 Duk za a bar su wa tsuntsayen dutse su ci
7 A wannan lokaci za a kawo kyautai wa Ubangiji Maɗaukaki