Isaías 13

HAUSA

1 Abubuwan da Allah ya yi magana a kai game da Babilon da Ishaya ɗan Amoz ya gani.

2 A tā da tuta a kan tudun da yake mai fili,

3 Na umarci tsarkakana;

4 Ka saurara, akwai surutu a kan duwatsu,

5 Suna zuwa daga ƙasashe masu nesa,

6 Ku yi ihu, gama ranar Ubangiji ta yi kusa

7 Saboda wannan, hannun kowane mutum zai yi rauni,

8 Tsoro zai kama su,

9 Duba, ranar Ubangiji tana zuwa,

10 Taurarin sama da ƙungiyoyinsu

11 Zan hukunta duniya saboda muguntarta,

12 Zan sa mutum yă fi zinariya zalla wuyar samuwa,

13 Saboda haka zan sa sammai su yi rawar jiki;

14 Kamar barewar da ake farautarta

15 Duk wanda aka kama za a soke shi yă mutu;

16 Za a fyaɗa ’ya’yansu a ƙasa su yi kucu-kucu a idanunsu;

17 Duba, zan zuga mutanen Medes su yi gāba da su,

18 Bakkunansu za su kashe samari;

19 Babilon, kayan daraja na mulkoki,

20 Ba za ƙara kasance da mazauna kuma ba

21 Amma halittun hamada za su kwanta a can,

22 Kuraye za su yi ta kuka a kagarorinta,

Ler em outra tradução

Comparar lado a lado