1 Kaiton waɗanda suke kafa dokokin rashin gaskiya,
2 don su hana matalauta hakkinsu
3 Me za ku yi a ranan nan ta hukunci,
4 Babu abin da zai rage sai cizon haƙora a cikin kamammu
5 “Kaiton Assuriya, sandar fushina,
6 Na aike shi gāba da al’umma marar sanin Allah,
7 Amma ba abin da ya yi niyya ke nan ba,
8 Ya ce, ‘Dukan shugabannin yaƙina ba sarakuna ba ne?’
9 ‘Kalno bai kasance kamar Karkemish ba?
10 Yadda hannuna ya ƙwace mulkokin gumaka,
11 ba zan yi da Urushalima da siffofinta
12 Sa’ad da Ubangiji ya gama dukan aikinsa gāba da Dutsen Sihiyona da Urushalima, zai ce, “Zan hukunta sarkin Assuriya saboda fariya na gangancin zuciyarsa da kuma kallon reni na idanunsa.
13 Gama ya ce,
14 Kamar yadda mutum yakan miƙa hannu cikin sheƙar tsuntsu
15 Gatari ya taɓa fin wanda yake amfani da shi girma,
16 Saboda haka Ubangiji Maɗaukaki,
17 Hasken Isra’ila zai zo kamar wuta,
18 Darajar jejinsa da gonakinsa masu dausayi
19 Sauran itatuwan jejinsa kuma za su ragu
20 A wannan rana raguwar Isra’ila,
21 Raguwa za tă komo, raguwar Yaƙub
22 Ko da yake mutanenka, ya Isra’ila, sun zama kamar yashin bakin teku,
23 Ubangiji Maɗaukaki, zai sa
24 Saboda haka, ga abin da Ubangiji Maɗaukaki ya ce,
25 Ba da daɗewa ba fushina a kanku zai zo ga ƙarshe
26 Ubangiji Maɗaukaki zai bulale su da tsumagiya,
27 A wannan rana zai ɗauke nauyi daga kafaɗarku,
28 Sun shiga Ayiyat;
29 Suka ƙetare ta hanya, suka kuma ce,
30 Ki yi ihu, ya Diyar Gallim!
31 Madmena tana gudu;
32 A wannan rana za su dakata a Nob;
33 Duba, Ubangiji Maɗaukaki,
34 Zai sassare itatuwan jeji da gatari har ƙasa;