1 Wahayi game da Yahuda da Urushalima wanda Ishaya ɗan Amoz ya gani a zamanin da Uzziya, Yotam, Ahaz da Hezekiya, suka yi mulkin Yahuda.
2 Ku kasa kunne, ya sammai! Ki saurara, ya duniya!
3 Saniya ta san maigidanta,
4 Kash, ya ke al’umma mai zunubi,
5 Me ya sa za a ƙara yin muku dūka?
6 Daga tafin ƙafarku zuwa saman kanku
7 Ƙasarku ta zama kufai,
8 An bar diyar Sihiyona
9 Da ba a ce Ubangiji Maɗaukaki
10 Ku saurari maganar Ubangiji,
11 Ubangiji ya ce, “Yawan hadayunku,
12 Sa’ad da kuka zo don ku bayyana a gabana,
13 Ku daina kawo hadayu marasa amfani!
14 Bukukkuwanku na Sabon Wata da na tsarkakan ranaku
15 Sa’ad da kuka ɗaga hannuwanku wajen yin addu’a,
16 Ku yi wanka ku kuma tsabtacce kanku.
17 Ku koyi yin nagarta; ku nemi adalci.
18 Ubangiji ya ce,
19 In kuna da niyya kuna kuma yi mini biyayya,
20 amma in kuka yi tsayayya kuka kuma yi tayarwa,
21 Dubi yadda amintacciyar birni
22 Azurfarki ta zama jebu,
23 Masu mulkinki ’yan tawaye ne,
24 Saboda haka Ubangiji, Ubangiji Maɗaukaki,
25 Zan juye hannuna a kanki;
26 Zan maido da alƙalanki kamar yadda suke a dā can,
27 Za a fanshi Sihiyona da adalci,
28 Amma za a karye ’yan tawaye da masu zunubi,
29 “Za ku ji kunya saboda masujadan ƙarƙashin itatuwan oak
30 Za ku zama kamar itacen oak mai busasshen ganyaye,
31 Mutum mai ƙarfi zai zama kamar rama,