1 Da a ce kai ɗan’uwa ne gare ni,
2 Da sai in bi da kai
3 Hannunsa na hagu yana a ƙarƙashin kaina,
4 ’Yan matan Urushalima, ku yi mini alkawari.
5 Wace ce wannan da take haurawa daga hamada
6 Ka sa ni kamar hatimi a zuciyarka,
7 Ruwa da yawa ba zai iya kashe ƙauna ba,
8 Muna da ƙanuwa,
9 Da a ce ita katanga ce,
10 Ni katanga ce
11 Solomon ya kasance da gonar inabi a Ba’al-Hamon;
12 Amma gonar inabina nawa ne da zan bayar;
13 Ke da kike zaune a cikin lambu
14 Ka zo, ƙaunataccena,