Habacuque 3

HAUSA

1 Addu’ar annabi Habakkuk. A kan shigiyont.

2 Ya Ubangiji, na ji irin shaharar da ka yi;

3 Allah ya zo daga Teman,

4 Darajarsa ta yi kamar fitowar rana;

5 Annoba ta sha gabansa;

6 Ya tsaya, ya kuwa girgiza duniya;

7 Na ga tentin Kushan cikin azaba;

8 Ka ji haushin koguna ne, ya Ubangiji?

9 Ka ja bakanka,

10 duwatsu sun gan ka sai suka ƙame.

11 Rana da wata suka tsaya cik a sammai

12 Cikin hasala ka ratsa duniya

13 Ka fito don ka fanshi mutanenka,

14 Da māshinsa ka soki kansa

15 Ka tattake teku da dawakanka,

16 Na ji sai zuciyata ta buga,

17 Ko da yake itace ɓaure bai tohu ba,

18 duk da haka zan yi farin ciki da Ubangiji,

19 Ubangiji Mai Iko Duka shi ne ƙarfina;

Ler em outra tradução

Comparar lado a lado