Habacuque 2

HAUSA

1 Zan tsaya wurin tsarona

2 Sa’an nan Ubangiji ya amsa ya ce,

3 Gama ru’uyar tana jiran ƙayyadadden lokaci;

4 “Duba, abokin gāba ya cika da ɗaga kai;

5 ba shakka, ruwan inabi ya yaudare shi;

6 “Dukansu ba za su yi masa tsiya, suna yin masa ba’a da dariya ba, suna cewa,

7 Masu binka bashi ba za su taso maka nan da nan ba?

8 Domin ka washe al’ummai masu yawa,

9 “Kaito ga wanda ya gina masarautarsa da ƙazamar riba

10 Ka ƙulla lalacin mutane masu yawa,

11 Duwatsun katanga za su yi kuka,

12 “Kaiton mutumin da ya gina birni da jinin da ya zubar

13 Ba Ubangiji Maɗaukaki ne ya ƙudura

14 Gama duniya za tă cika da sanin ɗaukakar Ubangiji,

15 “Kaito wanda ya ba wa maƙwabtansa abin sha,

16 Za ka cika da kunya a maimakon ɗaukaka.

17 Ɓarnar da ka yi wa Lebanon zai komo kanka,

18 “Ina amfanin gunki da mutum ne ya sassaƙa?

19 Kaito wanda ya ce da katako, ‘Rayu!’

20 Amma Ubangiji yana a cikin haikalinsa mai tsarki;

Ler em outra tradução

Comparar lado a lado