1 Na zo lambuna, ’yar’uwata, amaryata;
2 Na yi barci amma zuciyata tana a farke.
3 Na tuɓe rigata,
4 Ƙaunataccena ya turo hannunsa ta cikin ramin ƙofar;
5 Na tashi don in buɗe wa ƙaunataccena,
6 Na buɗe wa ƙaunataccena ƙofa,
7 Masu gadi suka gamu da ni
8 ’Yan matan Urushalima, ina roƙonku,
9 Mafiya kyau a cikin mata
10 Ƙaunataccena kyakkyawa ne ƙaƙƙarfa kuma,
11 Kansa zinariya ce zalla;
12 Idanunsa sun yi kamar na kurciyoyin
13 Kumatunsa kamar lambun kayan yaji
14 Hannuwansa kamar sandunan zinariyar
15 Ƙafafunsa sun yi kamar ginshiƙan dutsen alabastar
16 Bakinsa zaƙi ne kansa;