1 Na ga Ubangiji yana tsaye a gaban bagade, ya kuma ce,
2 Ko da sun tona rami kamar zurfin kabari,
3 Ko da sun ɓuya a bisa Karmel,
4 Ko da abokan gābansu sun kore su zuwa zaman bauta,
5 Ubangiji, Ubangiji Maɗaukaki,
6 shi da ya gina kyakkyawar fadarsa a cikin sammai
7 “Ku ba Isra’ilawa ba ne,
8 “Tabbatacce idanun Ubangiji Mai Iko Duka
9 “Gama zan ba da umarni,
10 Dukan masu zunubi a cikin mutanena
11 “A wannan rana zan maido
12 domin su mallaki raguwar Edom
13 “Ranaku suna zuwa, in ji Ubangiji,
14 Zan dawo da waɗanda aka kai zaman bauta mutanena Isra’ila.
15 Zan dasa Isra’ila a ƙasarsu,