Obadias 1

HAUSA

1 Wahayin Obadiya.

2 “Duba, zan maishe ki ƙarama a cikin al’ummai;

3 Fariyar zuciyarki ta yaudare ki,

4 Ko da yake kina firiya kamar gaggafa

5 “In ɓarayi suka zo miki,

6 Amma za a washe Isuwa ƙaƙaf,

7 Dukan waɗanda kike tarayya da su, za su kore ki zuwa iyaka;

8 “A wannan rana,” in jin Ubangiji,

9 Jarumawanki, ya Teman, za su razana,

10 Saboda halin kama-karyar da kika yi wa ɗan’uwanka Yaƙub,

11 A ranan nan kin tsaya kawai kina zuba ido

12 Bai kamata ki rena ɗan’uwanki

13 Bai kamata ki bi ta ƙofofin mutanena

14 Bai kamata ki tsaya a mararraba

15 “Ranar Ubangiji ta yi kusa

16 Kamar yadda kuka sha a kan tuduna mai tsarki,

17 Amma a kan Dutsen Sihiyona za a sami ceto;

18 Gidan Yaƙub zai zama kamar wuta,

19 Mutane daga Negeb za su mamaye

20 Wannan ƙungiyar Isra’ilawan da aka kwashe zuwa bauta da suke a Kan’ana

21 Masu kawo ceto za su haura zuwa Dutsen Sihiyona

Ler em outra tradução

Comparar lado a lado