1 Ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka ya nuna mini. Ubangiji ya nuna mini kwandon nunannun ’ya’yan itace.
2 Ya yi tambaya ya ce, “Me ka gani Amos?”
3 “A ranan nan,” in ji Ubangiji Mai Iko Duka, “Waƙoƙin a haikali za su koma makoki. Za a ga gawawwaki a ko’ina! Shiru!”
4 Ku ji wannan, ku da kuke tattake masu bukata
5 Kuna cewa,
6 mu sayi matalauta da azurfa
7 Ubangiji ya rantse da Girman Yaƙub, “Ba zan taɓa mantawa da duk wani abin da suka yi ba.
8 “Shin, ƙasar ba za tă yi rawan jiki saboda wannan ba,
9 “A wannan rana,” in ji Ubangiji Mai Iko Duka,
10 Zan mai da bukukkuwanku na addini su zama makoki
11 “Ranakun suna zuwa,” in ji Ubangiji Mai Iko Duka,
12 Mutane za su yi ta tangaɗi daga teku zuwa teku
13 “A wannan rana
14 Waɗanda suka yi rantsuwa da abin kunya na Samariya,