1 Ku kasa kunne ga wannan, ya ku shanun Bashan a kan Dutsen Samariya,
2 Ubangiji Mai Iko Duka ya rantse da tsarkinsa.
3 Dukanku za ku wuce ta kai tsaye
4 “Ku tafi Betel ku yi ta aikata zunubi;
5 Ku ƙona burodinku mai yisti kamar hadaya ta godiya,
6 “Na bar ku da yunwa a kowace birni,
7 “Na kuma hana muku ruwan sama
8 Mutane suna tangaɗi daga gari zuwa gari suna neman ruwa
9 “Sau da yawa na ɓata gonakinku
10 “Na aiko muku annoba
11 “Na hallaka waɗansunku
12 “Saboda haka ga abin da zan yi da ku, ya Isra’ila,
13 Shi wanda ya yi duwatsu,