1 Crônicas 3

HAUSA

1 Waɗannan su ne ’ya’yan Dawuda maza da aka haifa masa a Hebron.

2 na ukun, Absalom ɗan Ma’aka ’yar Talmai sarkin Geshur;

3 na biyar, Shefatiya ɗan Abital;

4 Waɗannan su ne aka haifa wa Dawuda a Hebron, inda ya yi mulki shekaru bakwai da wata shida.

5 kuma waɗannan su ne yaran da aka haifa masa a can.

6 Akwai kuma Ibhar, Elishama, Elifelet,

7 Noga, Nefeg, Yafiya,

8 Elishama, Eliyada da Elifelet, su tara ne duka.

9 Dukan waɗannan ’ya’yan Dawuda ne maza, ban da ’ya’yansa maza ta wurin ƙwarƙwaransa. Tamar ita ce ’yar’uwarsu.

10 Zuriyar Solomon su ne Rehobowam,

11 da Yoram,

12 da Amaziya,

13 da Ahaz,

14 da Amon,

15 ’Ya’yan Yosiya maza su ne,

16 Magādan Yehohiyakim su ne,

17 Zuriyar Yekoniya kamamme su ne,

18 Malkiram, Fedahiya, Shenazzar, Yekamiya, Hoshama da Nedabiya.

19 ’Ya’yan Fedahiya su ne,

20 Akwai kuma waɗansu biyar,

21 Zuriyar Hananiya su ne,

22 Zuriyar Shekaniya su ne,

23 ’Ya’yan Neyariya maza su ne,

24 ’Ya’yan Eliyohenai su ne,

Ler em outra tradução

Comparar lado a lado