Salmos 94

HAUSA

1 Ya Ubangiji, Allahn da yake ramuwa,

2 Ka tashi, ya Alƙalin duniya;

3 Har yaushe mugaye, ya Ubangiji

4 Suna ta yin maganganun fariya;

5 Suna murƙushe mutanenka, ya Ubangiji;

6 Suna kashe gwauraye da kuma baƙi;

7 Suna ce, “Ubangiji ba ya gani;

8 Ku mai da hankali, ku marasa azanci a cikin mutane;

9 Shi da ya sa kunne ba don a ji ba ne?

10 Shi da yake yi wa al’ummai horo ba ya hukunci ne?

11 Ubangiji ya san tunanin mutum;

12 Mai albarka ne mutumin da ka yi masa horo, ya Ubangiji,

13 kana ba shi sauƙi a lokacin wahala,

14 Gama Ubangiji ba zai ƙi mutanensa ba;

15 Za a sāke kafa hukunci a kan adalci,

16 Wane ne zai yi gāba da mugaye domina?

17 Da ba don Ubangiji ya yi mini taimako ba,

18 Sa’ad da na ce, “Ƙafata na santsi,”

19 Sa’ad da alhini ya yi yawa a cikina,

20 Zai yiwu kursiyin da ya cika da lalaci yă haɗa kai da kai,

21 Sun yi ƙungiya tare a kan mai adalci

22 Amma Ubangiji ya zama kagarata,

23 Zai sāka musu saboda zunubansu

Ler em outra tradução

Comparar lado a lado