Salmos 44

HAUSA

1 Mun ji da kunnuwanmu, ya Allah;

2 Da hannunka ka kori al’ummai

3 Ba da takobinsu ba ne suka ci ƙasar,

4 Kai ne Sarkina da kuma Allahna,

5 Ta wurinka mun tura abokan gābanmu baya;

6 Ba na dogara ga bakana,

7 amma kana ba mu nasara a kan abokan gābanmu,

8 A cikin Allah muke fariyarmu dukan yini,

9 Amma yanzu ka ƙi mu ka kuma ƙasƙantar da mu;

10 Ka sa muka gudu a gaban abokin gāba,

11 Ka ba da mu a cinye kamar tumaki

12 Ka sayar da mutanenka a kuɗin da bai taka ƙara ya karye ba

13 Ka mai da mu abin dariya ga maƙwabtanmu,

14 Ka sa muka zama abin ba’a a cikin al’ummai;

15 Dukan yini ina cikin wulaƙanci,

16 saboda ba’ar waɗanda suke zagi suke kuma ƙina,

17 Dukan wannan ya faru da mu,

18 Zukatanmu ba su juya baya;

19 Amma ka ragargaza mu ka kuma maishe mu abin farautar karnukan jeji

20 Da a ce mun manta da sunan Allahnmu

21 da Allah bai gane ba,

22 Duk da haka saboda kai mun fuskanci mutuwa dukan yini;

23 Ka farka, ya Ubangiji! Don me kake barci?

24 Me ya sa ka ɓoye fuskarka

25 An kai mu ƙasa zuwa ƙura;

26 Ka tashi ka taimake mu;

Ler em outra tradução

Comparar lado a lado