Salmos 34

HAUSA

1 Zan gode wa Ubangiji kullayaumi;

2 Raina zai yi fariya a cikin Ubangiji;

3 Ku ɗaukaka Ubangiji tare da ni;

4 Na nemi Ubangiji, ya kuwa amsa mini;

5 Waɗanda suke dubansa sukan haskaka;

6 Wannan matalauci ya yi kira, Ubangiji kuwa ya ji shi;

7 Mala’ikan Ubangiji ya kafa sansani kewaye da waɗanda suke tsoronsa,

8 Ku gwada ku gani cewa Ubangiji yana da kyau;

9 Ku ji tsoron Ubangiji, ku tsarkakansa,

10 Zakoki za su iya rasa ƙarfi su kuma ji yunwa,

11 Ku zo, ’ya’yana, ku saurare ni;

12 Duk waninku da yake ƙaunar rayuwa

13 ka kiyaye harshenka daga mugunta

14 Juyo daga mugunta ku yi alheri;

15 Idanun Ubangiji suna a kan masu adalci

16 fuskar Ubangiji yana gāba da waɗanda suke aikata mugunta,

17 Adalai kan yi kuka, Ubangiji kuwa yakan ji su;

18 Ubangiji yana kusa da waɗanda suka karai

19 Adali zai iya kasance da wahala da yawa,

20 yakan tsare dukan ƙasusuwansa,

21 Mugunta zai kashe mugu;

22 Ubangiji yakan cece bayinsa;

Ler em outra tradução

Comparar lado a lado