Salmos 132

HAUSA

1 Ya Ubangiji, ka tuna da Dawuda

2 Ya yi rantsuwa ga Ubangiji

3 “Ba zan shiga gidana

4 ba zan ba wa idanuna barci ba,

5 sai na sami wuri wa Ubangiji,

6 Mun ji haka a Efrata,

7 “Bari mu tafi wurin zamansa;

8 ka tashi, ya Ubangiji, ka kuma zo wurin hutunka,

9 Bari a suturta firistocinka da adalci;

10 Saboda Dawuda bawanka,

11 Ubangiji ya rantse wa Dawuda

12 in ’ya’yanka maza za su kiyaye alkawari

13 Gama Ubangiji ya zaɓi Sihiyona,

14 “Wannan shi ne wurin hutuna har abada abadin;

15 zan albarkace ta da tanade-tanade masu yawa;

16 Zan suturta firistocinta da ceto,

17 “A nan zan sa ƙaho ya yi girma wa Dawuda

18 Zan suturta abokan gābansa da kunya,

Ler em outra tradução

Comparar lado a lado