1 Na tā da idanuna gare ka,
2 Kamar yadda idanun bayi suna duban hannun maigidansu,
3 Ka yi mana jinƙai, ya Ubangiji, ka yi mana jinƙai,
4 Mun jimre da wulaƙanci
HAUSA