Salmos 118

HAUSA

1 Ku gode wa Ubangiji, gama nagari ne shi;

2 Bari Isra’ila yă ce,

3 Bari gidan Haruna yă ce,

4 Bari waɗanda suke tsoron Ubangiji su ce,

5 Cikin azabata na yi kuka ga Ubangiji,

6 Ubangiji yana tare da ni; ba zan ji tsoro ba.

7 Ubangiji yana tare da ni; shi ne mai taimakona.

8 Ya fi kyau in nemi mafaka a wurin Ubangiji

9 Ya fi kyau in nemi mafaka a wurin Ubangiji

10 Dukan al’ummai sun kewaye ni,

11 Sun kewaye ni a kowane gefe,

12 Sun rufe ni kamar ƙudan zuma,

13 An ture ni baya na kusa fāɗuwa,

14 Ubangiji ne ƙarfina da waƙata;

15 Sowa ta farin ciki da nasara

16 An ɗaga hannun dama na Ubangiji sama;

17 Ba zan mutu ba amma zan rayu,

18 Ubangiji ya hore ni sosai,

19 Buɗe mini ƙofofin adalci;

20 Wannan ne ƙofar Ubangiji

21 Zan yi maka godiya, domin ka amsa mini;

22 Zabura Dutsen da magina suka ƙi

23 Ubangiji ne ya yi haka,

24 Wannan ita ce ranar da Ubangiji ya yi;

25 Ya Ubangiji, ka cece mu;

26 Mai albarka ne shi mai zuwa cikin sunan Ubangiji.

27 Ubangiji shi ne Allah

28 Kai ne Allahna, zan kuwa yi maka godiya;

29 Ku gode wa Ubangiji, gama nagari ne shi;

Ler em outra tradução

Comparar lado a lado