Provérbios 9

HAUSA

1 Hikima ta gina gidanta;

2 Ta shirya abincinta gauraye da ruwan inabinta;

3 Ta aiki bayinta mata, tana kuma kira

4 “Bari dukan waɗanda suke marasa azanci su zo nan ciki!”

5 “Ku zo, ku ci abincina

6 Ku bar hanyoyinku marasa hankali za ku kuwa rayu;

7 “Duk wanda ya yi wa mai ba’a gyara yana gayyatar zagi

8 Kada ka tsawata wa masu ba’a gama za su ƙi ka;

9 Ka koya wa mai hikima zai kuwa ƙara hikima;

10 “Tsoron Ubangiji shi ne mafarin hikima,

11 Gama ta wurina kwanakinka za su yi yawa,

12 In kana da hikima, hikimarka za tă ba ka lada;

13 Wawancin mace a bayyane yake;

14 Takan zauna a ƙofar gidanta,

15 tana kira ga masu wucewa,

16 “Bari dukan waɗanda suke marasa azanci su zo cikin nan!”

17 “Ruwan da aka sata ya fi daɗi;

18 Amma ba su san cewa matattu suna a can ba,

Ler em outra tradução

Comparar lado a lado