1 Maganganun Sarki Lemuwel, magana ce horarriya mahaifiyarsa ta koya masa,
2 “Ka saurara, ya ɗana! Ka saurara, ɗan cikina!
3 Kada ka ba da ƙarfinka a kan mata,
4 “Ba na sarakuna ba ne, ya Lemuwel,
5 don kada su sha su manta da abin da doka ta umarta,
6 A ba da barasa ga waɗanda suke cikin halin ƙaƙa naka yi,
7 bari su sha su manta da talaucinsu
8 “Yi magana domin bebaye,
9 Yi magana a kuma yi shari’ar adalci;
10 Wa yake iya samun mace mai halin kirki?
11 Mijinta yana da cikakken amincewa da ita
12 Takan yi masa alheri ba mugunta ba,
13 Takan zaɓi ulu da lilin
14 Ita kamar jirgin ’yan kasuwa ne
15 Takan farka tun da sauran duhu;
16 Takan lura da gona sosai ta kuma saye ta;
17 Takan himmantu tă yi aikinta tuƙuru;
18 Takan tabbata akwai riba a kasuwancinta,
19 Da hannunta take riƙe abin kaɗi
20 Takan marabci talakawa
21 Sa’ad da ƙanƙara ta fāɗi, ba ta jin tsoro saboda gidanta;
22 Takan yi wa gadonta kayan shimfiɗa;
23 Ana girmama mijinta a ƙofar shiga birni
24 Takan yi riguna na lilin ta sayar;
25 Ƙarfi da mutunci su ne suturarta;
26 Tana magana da hikima,
27 Tana lura da sha’anin gidanta
28 ’Ya’yanta sukan tashi su ce da ita mai albarka;
29 “Mata da yawa suna yin abubuwan yabo,
30 Kayan tsari yana ruɗu, kyau kuma kan shuɗe;
31 Ka ba ta ladar da ya dace tă samo wa kanta,