1 A hannun Ubangiji zuciyar sarki kamar ruwan rafi ne
2 Mutum zai yi tunani hanyoyinsa daidai suke,
3 Yin abin da yake daidai da kuma nagari
4 Girmankai da fariya,
5 Shirye-shiryen mai aiki tuƙuru kan kai ga riba
6 Dukiyar da aka samu ta wurin harshe mai yin ƙarya
7 Rikicin mugaye zai yi gāba da su,
8 Hanyar mai laifi karkatacciya ce,
9 Gara a zauna a kusurwar rufin ɗaki
10 Mugun mutum yakan zaƙu ya aikata mugunta;
11 Sa’ad da aka hukunta mai ba’a marasa azanci suka yi wayo;
12 Mai Adalci kan lura da gidan mugu
13 In mutum ya toshe kunnuwansa ga kukan matalauci,
14 Kyautar da aka yi a asirce takan kwantar da fushi,
15 Sa’ad da aka yi adalci, yakan kawo farin ciki ga mai adalci
16 Mutumin da ya kauce daga hanyar fahimi
17 Duk mai son jin daɗi zai zama matalauci;
18 Mugu kan zama abin fansa don adali,
19 Gara a zauna a hamada
20 A gidan mai hikima akwai wuraren ajiya na abinci da mai masu kyau,
21 Duk wanda ya nemi adalci da ƙauna
22 Mutum mai hikima kan fāɗa wa birnin jarumawa
23 Duk wanda yake lura da bakinsa da kuma harshensa
24 Mai girmankai da kuma mai fariya, “Mai ba’a” ne sunansa;
25 Marmarin rago zai zama mutuwarsa,
26 Dukan yini yana marmari ya sami ƙari,
27 Hadayar mugaye abin ƙyama ne,
28 Mai ba da shaidar ƙarya zai hallaka,
29 Mugun mutum kan yi tsayin daka,
30 Babu hikima, babu tunani, babu shirin
31 Akan shirya doki domin ranar yaƙi,