1 Gara matalauci wanda yake marar laifi
2 Ba shi da kyau ka kasance da niyya babu sani,
3 Wautar mutum kan lalatar da ransa,
4 Wadata kan kawo abokai da yawa,
5 Mai ba da shaidar ƙarya ba zai tafi babu hukunci ba,
6 Kowa na ƙoƙari ya sami farin jini wurin mai mulki,
7 ’Yan’uwan matalauci sukan guje shi,
8 Duk wanda ya sami hikima yana ƙaunar ransa;
9 Mai shaidar ƙarya ba zai tafi babu hukunci ba,
10 Bai dace da wawa ya yi rayuwa cikin jin daɗi ba,
11 Hikimar mutum kan ba shi haƙuri;
12 Fushin sarki yana kama da rurin zaki,
13 Wawan yaro lalacin mahaifinsa ne,
14 Ana gādon dawakai da wadata daga iyaye ne,
15 Ragwanci kan jawo zurfin barci,
16 Duk wanda ya bi umarnai kan tsare ransa,
17 Duk wanda yake kirki ga matalauta yana ba wa Ubangiji bashi ne,
18 Ka hori ɗanka, gama yin haka akwai sa zuciya;
19 Dole mai zafin rai yă biya tara;
20 Ka kasa kunne ga shawara ka kuma yarda da umarni,
21 Da yawa ne shirye-shiryen zuciyar mutum,
22 Abin da mutum yake sha’awa shi ne ƙauna marar ƙarewa;
23 Tsoron Ubangiji yakan kai ga rai.
24 Rago kan sa hannunsa a kwano
25 Ka bulale mai ba’a, marasa azanci kuwa za su yi la’akari;
26 Duk wanda ya yi wa mahaifinsa fashi ya kuma kori mahaifiyarsa
27 In ka daina jin umarni, ɗana,
28 Mai shaidar da yake malalaci yana wa shari’a ba’a ne,
29 An shirya tara saboda masu ba’a ne,