Jeremias 6

HAUSA

1 “Ku gudu neman mafaka, mutanen Benyamin!

2 Zan hallaka Diyar Sihiyona,

3 Makiyaya da garkunansu za su taso mata;

4 “Mu shirya don yaƙi da ita!

5 Saboda haka ku tashi, bari mu fāɗa mata da dare

6 Ga abin da Ubangiji Maɗaukaki yana cewa,

7 Kamar yadda rijiya takan ba da ruwarta,

8 Ki ji gargaɗi, ya Urushalima,

9 Ga abin da Ubangiji Maɗaukaki yana cewa,

10 Ga wa zan yi magana in kuma gargaɗar?

11 Amma ina cike da fushin Ubangiji,

12 Za a ba da gidajensu ga waɗansu,

13 “Daga ƙarami zuwa babba,

14 Sukan ɗaura mikin mutanena

15 Suna jin kunyar halinsu na banƙyama?

16 Ga abin da Ubangiji yana cewa,

17 Na naɗa muku masu tsaro a kanku na kuma ce,

18 Saboda haka ku, ya al’ummai;

19 Ki ji, ya duniya.

20 Babu riba a kawo mini turare daga Sheba

21 Saboda haka ga abin da Ubangiji yana cewa,

22 Ga abin da Ubangiji yana cewa,

23 Suna riƙe da baka da māshi;

24 Mun ji labari a kansu,

25 Kada ku fita zuwa gonaki

26 Ya mutanena, ku sanya tufafin makoki

27 “Na maishe ka mai jarrabawar ƙarfe

28 Su duka masu taurinkai ne, ’yan tawaye,

29 Mazuga yana zuga da ƙarfi

30 Ana ce da su azurfar da aka ƙi,

Ler em outra tradução

Comparar lado a lado