1 Ga maganar da ta zo wa Irmiya daga Ubangiji.
2 “Ga abin da Ubangiji, Allah na Isra’ila, yana cewa, ‘Ka rubuta a cikin littafi dukan maganganun da na yi maka.
3 Kwanaki suna zuwa,’ in ji Ubangiji, ‘sa’ad da zan komo da mutanena Isra’ila da Yahuda daga bauta in kuma maido da su ga ƙasar da na ba wa kakanninsu mallaka,’ in ji Ubangiji.”
4 Ga kalmomin Ubangiji da ya yi game da Isra’ila da Yahuda,
5 “Ga abin da Ubangiji yana cewa,
6 Ku tambaya ku ji.
7 Kaito, gama wannan rana za tă zama mai girma!
8 “ ‘A wannan rana,’ in ji Ubangiji Maɗaukaki,
9 A maimakon haka, za su bauta wa Ubangiji Allahnsu
10 “ ‘Saboda haka kada ka ji tsoro, ya Yaƙub bawana;
11 Ina tare da kai zan kuma cece ka,’
12 “Ga abin da Ubangiji yana cewa,
13 Babu wanda zai yi roƙo saboda damuwarku,
14 Dukan abokanku sun manta da ku;
15 Me ya sa kuke kuka a kan mikinku,
16 “ ‘Amma duk wanda ya cinye ku za a cinye shi;
17 Amma zan mayar muku da lafiya
18 “Ga abin da Ubangiji yana cewa,
19 Daga gare su waƙoƙi za su fito na godiya
20 ’Ya’yansu za su kasance kamar a kwanakin dā
21 Shugabansu zai zama ɗaya daga cikinsu;
22 ‘Saboda haka za ku zama mutanena,
23 Ga shi, hadarin Ubangiji
24 Fushi mai zafi na Ubangiji ba zai kawu ba