1 Zan rera waƙa wa ƙaunataccena
2 Ya haƙa ƙasa ya kuma tsintsince duwatsun
3 “Yanzu fa ku mazauna cikin Urushalima da mutanen Yahuda,
4 Me kuma ya rage da za a yi wa gonar inabina
5 Yanzu zan faɗa muku
6 Zan mai da ita kango,
7 Gonar inabin Ubangiji Maɗaukaki
8 Kaitonku ku waɗanda kuke ƙara wa kanku gidaje
9 Ubangiji Maɗaukaki ya furta a kunnuwana,
10 Kadada goma na gonar inabi zai ba da garwan ruwan inabi ɗaya kaɗai,
11 Kaiton waɗanda suke tashi da sassafe
12 Suna kaɗa garaya, da molaye a bukukkuwansu,
13 Saboda haka mutanena za su yi zaman bauta
14 Saboda haka kabari ya fadada marmarinsa
15 Ta haka za a ƙasƙantar da mutum
16 Amma Ubangiji Maɗaukaki zai sami ɗaukaka ta wurin aikata gaskiya,
17 Sa’an nan tumaki za su yi kiwo kamar yadda suke yi a wurin kiwonsu;
18 Kaiton waɗanda suke jan zunubi da igiyar ruɗu,
19 waɗanda suke cewa, “Bari Allah yă gaggauta,
20 Kaiton waɗanda suke ce da mugunta nagarta
21 Kaiton waɗanda suke tsammani suna da hikima
22 Kaiton waɗanda suke jarumawa a shan ruwan inabi
23 waɗanda suke ƙyale masu laifi don sun ba da cin hanci,
24 Saboda haka kamar yadda harshen wuta yakan lashe kara
25 Saboda haka fushin Ubangiji ya yi ƙuna a kan mutanensa;
26 Ya ɗaga tuta don al’ummai masu nisa,
27 Babu ko ɗayansu da ya gaji ko ya yi tuntuɓe,
28 Kibiyoyinsu masu tsini ne,
29 Rurinsu ya yi kamar na zaki,
30 A wannan rana za su yi ta ruri a kansa