Isaías 49

HAUSA

1 Ku kasa kunne gare ni, ku tsibirai;

2 Ya yi bakina kamar takobi mai kaifi,

3 Ya ce mini, “Kai bawana ne,

4 Amma na ce, “Na yi aiki a banza;

5 Yanzu fa Ubangiji ya ce

6 ya ce,

7 Ga abin da Ubangiji yana cewa,

8 Ga abin da Ubangiji yana cewa,

9 don ku ce wa waɗanda suke cikin kurkuku, ‘Ku fito,’

10 Ba za su taɓa jin yunwa ko ƙishi ba,

11 Zan mayar da dukan duwatsu su zama hanyoyi,

12 Duba, za su zo daga nesa

13 Ku yi sowa don farin ciki, ya ku sammai;

14 Amma Sihiyona ta ce, “Ubangiji ya yashe ni,

15 “Yana yiwuwa mahaifiya ta manta da jariri a ƙirjinta

16 Duba, na zāna ki a tafin hannuwana;

17 ’Ya’yanki maza su komo da gaggawa,

18 Ki ɗaga idanunki ki duba kewaye;

19 “Ko da yake an lalatar da ke aka kuma mai da ke kufai

20 ’Ya’yan da aka haifa a lokacin baƙin cikinki

21 Sa’an nan za ki ce a zuciyarki,

22 Ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka ya ce,

23 Sarakuna za su zama kamar iyayen reno,

24 Za a iya ƙwace ganima daga jarumawa,

25 Amma ga abin da Ubangiji yana cewa,

26 Zan sa masu zaluntarki su ci naman jikinsu;

Ler em outra tradução

Comparar lado a lado